IQNA

An fara Gudanar Da Taron Hadin kan Musulmi A Mauritania

19:59 - February 24, 2010
Lambar Labari: 1890401
Bangaren kasa da kasa; An fara gudanar da zaman taro na hadin kan al'ummar musulmi a kasar Mauritania, wanda ke samun halartar malamai da masana daga sassa daban-daban na kasashen musulmi.
Kamfanin dillancin labaran iqna ya habarta cewa An fara gudanar da zaman taro na hadin kan al'ummar musulmi a kasar Mauritania, wanda ke samun halartar malamai da masana daga sassa daban-daban na kasashen musulmi. Bayanin ya ci gaba da cewa wannan taro na samun halartar masana na cikin gida da dai sauransu. An fara gudanar da zaman taro na hadin kan al'ummar musulmi a kasar Mauritania, wanda ke samun halartar malamai da masana daga sassa daban-daban na kasashen musulmi. 542945
captcha