IQNA

Matsayin Kungiyoyin Palastinawa Dangane Da Tsokanar Yahudawa

19:59 - February 24, 2010
Lambar Labari: 1890402
Bangaren kasa da kasa; Kungiyoyin palastinawa sun yi Allawadai damatakin haramtacciyar kasar Isra'ila ta dauka na mayar da muhimman wuraren musulunci na yahudawa a birnin Qods.
Kamfanin dillancin labaran iqna ya habarta cewa a wani rahoto da ya nakalto daga jaridun palastinu kungiyoyin palastinawa sun yi Allawadai damatakin haramtacciyar kasar Isra'ila ta dauka na mayar da muhimman wuraren musulunci na yahudawa a birnin Qods. Bayanin ya ci gaba da cewa Kungiyoyin palastinawa sun yi Allawadai damatakin haramtacciyar kasar Isra'ila ta dauka na mayar da muhimman wuraren musulunci na yahudawa a birnin Qods. 542869
captcha