IQNA

Za A Gudanar Da Wata Gasar Karatun Kur'ani Mai Tsarki A Amurka

19:59 - February 24, 2010
Lambar Labari: 1890410
Bangaren kasa da kasa; Za a fara gudanar da wata gasar karatun kur'ani mai tsarki a wasu jahohin kasar Amurka, wadda wasu daga cikin cibiyoyin Musulunci na kasar suka shirya gudanarwa.
Kamfanin dillancin labaran iqna ya nakalto daga shafin yanar gizo ta islam online cewa, za a fara gudanar da wata gasar karatun kur'ani mai tsarki a wasu jahohin kasar Amurka, wadda wasu daga cikin cibiyoyin Musulunci na kasar suka shirya gudanarwa. Wannan rahoto ya kara da cewa yanzu haka dai an kammala dukkanin shirye-shirye an fara gudanar da wannan gasa a wasu jahohin. Bayanin ya ci gaba da cewa za a fara gudanar da wata gasar karatun kur'ani mai tsarki a wasu jahohin kasar Amurka, wadda wasu daga cikin cibiyoyin Musulunci na kasar suka shirya gudanarwa. 542873



captcha