Kamfanin dillancin labaran iqna ya habarta cewa a wani rahoto day a nakalto daga jaridar raya ta kasar an habarta cewa An fara gudanar da wani babban baje kolin rubutun kur'ani mai tsarki a birnin Doha na kasar Qatar, da ke samun halartar cibiyoyin musulmi daga kasashen larabawa. Bayanin ya ci gaba da cewa An fara gudanar da wani babban baje kolin rubutun kur'ani mai tsarki a birnin Doha na kasar Qatar, da ke samun halartar cibiyoyin musulmi daga kasashen larabawa. 542827