Kamfanin dillancin labaran iqna ya habarta cewa a wata zantawa da ya yi da wani daya daga cikin malaman addinin muslunci sheikh Ahmad mubaligi ya bayyana cewa; Shahid Sadr ya yi amfani da hanya mai matukar dikka a tafsirin kur'ani mai tsarki wajen fitar da ma'anoni da kuma bayyana hakikanin abubuwan da ayoyi suka kunsa. Bayanin ya ci gaba da cewa Shahid Sadr ya yi amfani da hanya mai matukar dikka a tafsirin kur'ani mai tsarki wajen fitar da ma'anoni da kuma bayyana hakikanin abubuwan da ayoyi suka kunsa. 541559