IQNA

A Gobe Ne Za A Fara Taron Mata Muslmi Na Duniya

Bangaren zamantakewa" a gobe ne za a fara gudanar da taron mata musulmi na duniya kuma za a samu halartar ministan kiwon lafiya a jami'ar Tehran .
Cibiyar da ke kula da harkokin kur'ani a Iran Ikna ce ta watsa rahoton cewa: a gobe ne za a fara gudanar da taron mata musulmi na duniya kuma za a samu halartar ministan kiwon lafiya a jami'ar Tehran . wannan taron kasa da kasa na matan duniya musulmi zai fi maida hankali ne kan lamura da suka shafi mata da yayansu da kuma yin nazari kan abubuwa da za a tattauna a kansu da kuma irin matakan day a dace mata su dauka da hakan zai inganta rayuwa mata musulmi a duniya.

543146