IQNA

An Jadda Hadin Kai Ta Hanyar Kur'ani Da Hadisi A Taron Trablus Na Labanon

19:58 - February 24, 2010
Lambar Labari: 1890417
Bangaren siyasa da zamantakewa; Malik Sha'ar mai bada fata a Trablus da arewacin Labanon ya jaddada hadin kai a tsakanin musulmi.
Daga reshenta a Labanon cibiyar da ke kula da harkokin kur'ani a Iran Ikna ta watsa rahoton cewa; Malik Sha'ar mai bada fata a Trablus da arewacin Labanon ya jaddada hadin kai a tsakanin musulmi. A wajen wannan taro an samu halartar manyan baki da wakilan kungiyoyi da jam'iyu na Musulunci da kuma wanda ya gabatar da jawabi muftin Trablus ya fi maida hankali wajen jaddada hadin kai ta amfani da Kur'ani da hadisai.542940


captcha