Hujjatul Islama walmuslim Muhammadi Purjawi mukaddashin mu'asssar jami'ar Kur'ani a wata tattaunawa da cibiyar harkokin kur'ani a Iran Ikna ya bayana cewa: wasu da suka yin fice ta fuskar harkokin kur'ani a Afganistan sun gana da shugaban Mu'assiasr Jami'ar Kur'ani . har ila yau ya kara da cewa; a wannan ganawa sun tattauna da masanyar ra'ayi kan wasu muhimman abubuwa masu kayatarwa da hanyayin da za a bi domin jiyar da wannan manufa a gaba da kuma wasu matsaloli da ke hana ruwa gudu.
543207