Bayan ta nakalto daga kungiyar CNUCED cibbiyar da ke kula da harkokin kur'ani a Iran Ikna ta watsa rahoton cewa: A tunusiya ne za a gudanar da taro da zai hada kawunan kasashe mambobi a kungiyar hadin kan kasashen musulmi OIC ko OCI. Akwai kungiyoyi da hukumomi da dama kamar cibiyar kula da kasuwanci da fadadawa ta kasa da kasa OCDE da komitin kungiyar tarayyar turai da hukumar tuntubar juna ta tattalin arziki a ma'aikatun kasuwanci da ciniki sunada daga cikin wadanda suka halarci wannan taro.
543153