Bangaren fasaha : dole a rungumi kur'ani idan ana son kawar da barazanar da duniyar musulmi ke fuskanta a yau.
A wata tattaunawa da cibiyar da ke kula da harkokin kur'ani a na jamhuriyar Musulunci ta Iran Ikna Said Gulam Rida Isma'il Zade Arab ya bayyana cewa: dole a rungumi kur'ani idan ana son kawar da barazanar da duniyar musulmi ke fuskanta a yau.
Ya kuma kara da cewa yau da musulmi sun yi aika da koyarwa ta kur'ani da tafarkin ma'aikin Allah tsira da amincin Allah ya tabbata a gare shi da tuni sun magance irin matsaloli da suke addabarsui da dama da kuma hakan ya taimaka masu wajen kaweo karshen barazanar da duniyar musulmi ke fuskanta.
542855