IQNA

Ayatollah Kablan Ya Jaddada Wajibcin Karfafa Dangantaka A Tsakanin Kasashen Musulmi

19:56 - February 24, 2010
Lambar Labari: 1890424
Bnagaren siyasa da zamantakewa:Ayatullahi Kablan mukaddashin majalisar koli ta musulmi Yan Shi'a a Labanon a cikin wani jawabi da ya gabatar ya jaddada wajibcin karfafa dangantaka atsakanin kasashen musulmi.
Daga reshenta daga kasar Labanon cibiyar da ke kula da harkokin kur'ani a nan jamhuriyar Musulunci ta Iran Ikana ta watsa rahoton cewa: Ayatullahi Kablan mukaddashin majalisar koli ta musulmi Yan Shi'a a Labanon a cikin wani jawabi da ya gabatar ya jaddada wajibcin karfafa dangantaka atsakanin kasashen musulmi. Har ila yau ya kuma ya yi kira da babbar murya ga kasashen musulmi da su hada kansu da kuma karfafa wannan lamari mai matukar muhimmanci a tsakanin musulmi da kasashensu .



542829
captcha