Bangaren kasa da kasa' Shahid Sadre ya rubuta wani littafi da ke bayani kan jihadi na hakika da hanyoyin da ya kumsa.
Cibiyar da ke kula da harkokin Kur'ani a nan jamhuriyar Musulunci ta Iran Ikna ne ya watsa rahoton cewa; kasa' Shahid Sadre ya rubuta wani littafi da ke bayani kan jihadi na hakika da hanyoyin da ya kumsa. A cikin wannan littafi akwai bayanai dalla-dalla da suka kumshi matsayi da rayuwar salihan bayu da ijtihadi na hakika da kuma bayani kan sadaukar da kai da rayuwa da jan aiki mai hadari da ke fuskantar daliban Hauza da babban nauyin da ke kansu. Har ila yau bayani kan alaka da Tawassili da limaman tsarki (AS). Maida himma kan lamurran musulmi da kuma Jarumtaka.
543044