Bangaren kasa da kasa: Shahid Sadre da tsarin tattalin arziki da kuma zai tabbatar da hadin kai da daidaito a tsakanin musulmi.
Hujjatulla Islama wal muslim Na'im Alsa'idi wani masani da bincike a Hauza da kuma yake bin babban marji'I Sistani a lardin Nasiriya na kuduncin Iraki a wata tattaunawa da cibiyar da ke kula harkokin kur'ani a nan jamhuriyar Musulunci ta Iran Ikna ta watsa rahoton cewa; Shahid Sadre da tsarin tattalin arziki da kuma zai tabbatar da hadin kai da daidaito a tsakanin musulmi.
542965