IQNA

An Gudanar Da Zama Na Kwamitin Ilmomin Kur'ani Da Sunna

17:09 - March 01, 2010
Lambar Labari: 1892543
Bangaren kasa da kasa; An gudanar da wani zama na musamman na kwamitin kula da ilmomin kur'ani na mu'ujiza da kuma sunnar manzo (SAW)
Kamfanin dillancin labaran iqna ya habarta cewa a wani rahoto da ya nakalto daga kafofin yada labaran Saudiyya an habarta cewa; An gudanar da wani zama na musamman na kwamitin kula da ilmomin kur'ani na mu'ujiza da kuma sunnar manzo tsira da amincin Allah su tabbata a gare shi da iyalan gidansa a Makka. Rahoton ya ci gaba da cewa An gudanar da wani zama na musamman na kwamitin kula da ilmomin kur'ani na mu'ujiza da kuma sunnar manzo tsira da amincin Allah su tabbata a gare shi da iyalan gidansa a Makka. 545247

captcha