IQNA

Kungiyar OIC Ta Karbi Uzurin Jaridar Kasar Danmark

17:08 - March 01, 2010
Lambar Labari: 1892545
Bangaren kasa da kasa; Kungiyar hadin kan kasashen musulmi ta OIC ta karbi uzurin jaridar nan ta kasar Danmark, wadda ta ci zarafin manzo da addinin musulunci.
Kamfanin dillancin labaran iqna ya habarta cewa kungiyar hadin kan kasashen musulmi ta OIC ta karbi uzurin jaridar nan ta kasar Danmark, wadda ta ci zarafin manzo da addinin musulunci, bayan da tat a fahimci kuskuren da ta tafka. Bayanin ya ci gaba da cewa jaridar ta fahimci irin fushin da musulmi suka yi ne sakamakon abin da ta watsa na zanen batunci ga manzon (SAW) sakamakon hakan kungiyar hadin kan kasashen musulmi ta OIC ta karbi uzurin jaridar nan ta kasar Danmark, wadda ta ci zarafin manzo da addinin musulunci, bayan da tat a fahimci kuskuren da ta tafka. 545509


captcha