IQNA

Taro Kan Sanin Makamar Aiki A Ma'ikatun Kasashen Musulmi

17:07 - March 01, 2010
Lambar Labari: 1892546
Bangaren kasa da kasa; Za a fara gudanar da wani zaman taro wanda zai yi dubi kan muhimmancin sanin makamar aiki a ma'aikatu da ke cikin kasashen musulmi,
Kamfanin dillancin labaran iqna ya habarta cewa za a fara gudanar da wani zaman taro wanda zai yi dubi kan muhimmancin sanin makamar aiki a ma'aikatu da ke cikin kasashen musulmi, karkashin jagorancin kungiyar kungiyar kula da harkokin al'adu da ilmin addinin musulunci. Bayanin ya ci gaba da cewa nan bad a jimawa ba za a fara gudanar da wani zaman taro wanda zai yi dubi kan muhimmancin sanin makamar aiki a ma'aikatu da ke cikin kasashen musulmi, karkashin jagorancin kungiyar kungiyar kula da harkokin al'adu da ilmin addinin musulunci. 545489










captcha