IQNA

Gasar Karatu Da Hardar Kur'ani Mai Tsarki Ta Kasa A Algeria

17:07 - March 01, 2010
Lambar Labari: 1892547
Bangaren kasa da kasa; Za a fara gudanar da gasar karatun kur'ani mai tsarki gami da harda ta kasa baki daya a kasar Algeria,
Kamfanin dillancin labaran iqna ya habarta cewa za a fara gudanar da gasar karatun kur'ani mai tsarki gami da harda ta kasa baki daya a kasar Algeria, da za ta samu halartar makaranta da mahardata na kasar. Wannan gasa za a gudanar da ita ne a karo na goma sha biyu a kasar. Bayanin ya kara da cewa za a fara gudanar da gasar karatun kur'ani mai tsarki gami da harda ta kasa baki daya a kasar Algeria, da za ta samu halartar makaranta da mahardata na kasar. 545435
captcha