Kamfanin dillancin labaran iqna ya habarta cewa kwamitin kula da harkokin karatun kur'ani mai tsarki na daular ra'asul khaima da ke kasar haddadiyar dalar larabawa ya fitar da sunayen masu gasa, da za su shigar gasar kasar wadda za a gudanar nan gaba. Bayanin ya ci gaba da cewa Kwamitin kula da harkokin karatun kur'ani mai tsarki na daular ra'asul khaima da ke kasar haddadiyar dalar larabawa ya fitar da sunayen masu gasa, da za su shigar gasar kasar wadda za a gudanar nan gaba. 545457