Kamfanin dillancin labaran iqna ya habarta cewa a wani rahoto da ya nakalto daga kamfanin dillancin labaran kasar Kuwait an bayyana cewa An bude shafin yanar gizo na gasar karatun kur'ani mai tsarki ta kasa da kasa da za a gudanar a kasar bayanin ya ci gaba da cewa an bude shafin yanar gizo na gasar karatun kur'ani mai tsarki ta kasa da kasa da za a gudanar a kasar Kuwait, da za ta samu halartar kasashen duniya. 545281