IQNA

Ministan Harkokin Wajen Mauritania Ya Halarci Taron Maulidi

22:50 - March 02, 2010
Lambar Labari: 1893186
Bangaren kasa da kasa; Ministan harkokin wajen kasar Mauritaniya ya halarci taron maulidin manzon Allah (SAW) da aka gudanar a kasar Birtaniya,
Kamfanin dillancin labaran iqna ya habarta cewa ministan harkokin wajen kasar Mauritaniya ya halarci taron maulidin manzon Allah (SAW) da aka gudanar a kasar Birtaniya, da ya samu halartar musulmi daga sassa daban-daban na kasar. Bayanin ya ci gaba da cewa wannan na daya daga cikin muhimman taruka da musulmi kasar Birtaniya suke gudanarwa. Ministan harkokin wajen kasar Mauritaniya ya halarci taron maulidin manzon Allah (SAW) da aka gudanar a kasar Birtaniya, da ya samu halartar musulmi daga sassa daban-daban na kasar. 545960


captcha