IQNA

Za A Bude Wata Cibiyar Hidima Ga Kur'ani A Kasar Sudan

22:51 - March 02, 2010
Lambar Labari: 1893191
Bangaren kasa da kasa; Za a bude wata cibiyar yi wa kur'ani hidima ga kur'ani mai tsarki a kasar Sudan, wadda za ta mayar da hankali wajen yada ilmomin kur'ani mai tsarki a fadin kasar.
Kamfanin dillancin labaran iqna ya habarta cewa za a bude wata cibiyar yi wa kur'ani hidima ga kur'ani mai tsarki a kasar Sudan, wadda za ta mayar da hankali wajen yada ilmomin kur'ani mai tsarki a fadin kasar. Rahoton ya ci gaba da cewa a bude wata cibiyar yi wa kur'ani hidima ga kur'ani mai tsarki a kasar Sudan, wadda za ta mayar da hankali wajen yada ilmomin kur'ani mai tsarki a fadin kasar. 546061




captcha