Kamfanin dillancin labaran iqna ya habarta cewa, a wani labari da ya nakalto daga kafofin yada labaran kasar Iraki an habarta cewa An bude wata cibiyar wayar da kan mabiya addinin Musulunci a kasar Iraki dangane da abubuwa da suka shafi addinin musulunci da kuma koyarwarsa a kan zamantakewa. Bayanin ya ci gaba da cewa an bude wata cibiyar wayar da kan mabiya addinin Musulunci a kasar Iraki dangane da abubuwa da suka shafi addinin Musulunci da kuma koyarwarsa a kan zamantakewa. 546092