Bangaren al'adu da fasaha; Ana ci gtaba da gudanar da tarukan maulidin manzon Allah (SAW) a sassa daban-daban na kasar Labanan,
Kamfanin dillancin labaran iqna ya habarta cewa a wani rahoto da bangaren yada labaransa daga Beirut ya bayar an bayyana cewa; Ana ci gtaba da gudanar da tarukan maulidin manzon Allah (SAW) a sassa daban-daban na kasar Labanan, domin raya wadannan ranaku na haihuwar manzo masu albarka. Bayanin ya ci gaba da cewa ana ci gtaba da gudanar da tarukan maulidin manzon Allah (SAW) a sassa daban-daban na kasar Labanan, domin raya wadannan ranaku na haihuwar manzo masu albarka. 546023