Kamfanin dillancin labaran iqna ya habarta cewa shugaban ofishin al'du da yada ilmomin addini ta Iran a reshenta da ke Nigeria ya bayyana cewa, kafuwa da yin tsayin daka kan manufofi na addini ya taimaka wa kafuwar tsarin musulunci. Sayyid Nasr abadi ya ci gaba da cewa al'du da yada ilmomin addini ta Iran a reshenta da ke Nigeria ya bayyana cewa, kafuwa da yin tsayin daka kan manufofi na addini ya taimaka wa kafuwar tsari. 546083