IQNA

Taron Harkokin Bankunan Musulunci A Birnin Damascus

Bangaren fasaha; Za a fara gudanar da zaman taro na harkokin banki a mahangar addinin Musulunci a birnin Damascus na kasar Syria,
Kamfanin dillancin labaran iqna ya habarta cewa za a fara gudanar da zaman taro na harkokin banki a mahangar addinin Musulunci a birnin Damascus na kasar Syria, wanda bankunan Musulunci da ke kasashen musulmi za su gudanar a cikin 'yan kwanakin nan. Bayanin ya ci gaba da cewa Za a fara gudanar da zaman taro na harkokin banki a mahangar addinin Musulunci a birnin Damascus na kasar Syria, wanda bankunan Musulunci da ke kasashen musulmi za su gudanar. 545995