IQNA

Al'adu Kyawawa Na Ma'anawiya Da Basira Da Akhlaki

Bangaren kasa da kasa;a kara rungumar hanyar karfafa dangantaka ta ma'anawiya da kyawawan dabi'u da za su taimakawa al'umma da kawo gyara a tsakani.
Muhammad Mahdi Ahmadi mai kula da ofishin yada al'adun Iran a kasar Katar a wata tattaunawa da cibiyar da ke kula da harkokin kur'ani a nan jamhuriyar Musulunci ta Iran ya bayyana cewa; a kara rungumar hanyar karfafa dangantaka ta ma'anawiya da kyawawan dabi'u da za su taimakawa al'umma da kawo gyara a tsakani. Kuma ya fadi haka ne a lokacin gudanar da taron ofisoshin yada al'adun kasar iran a ketare a cibiyar hukumar a nan birnin Tehran kuma ya kara da cewa wadannan abubuwa biyu za a iya bunkasa su da hakan zai taimakawa juna al'ada da ma'anawiya.



546233