Daga reshenta na kasar Labanon ne cibiyar da ke kula da harkokin kur'ani a nan Jamhuriyar Musulunci ta Iran ta watsa rahoton cewa; Allama Nablus shugaban tawagar malummai na jabli Amul na Labanon a wani jawabi day a gabatar ya jaddada cewa: ba za a amince da wuce gonad a irin haramtacciyar kasar Isra'ila da fakewar da wasu kungiyoyi ke yi. Lokaci ya yi da kowa da sauran kungiyoyin gwagwarmaya da na siyasa da su tashi tsaye domin kalubalantar gwamnatin haramtacciyar kasar Isra'ila da ke nuna wuce gonad a iri a kullum.
546897