Cibiyar da ke kula da harkokin kur'ani a Iran Ikna daga dakin taro karo na ashirin da uku na kasa da kasa kan hadin kai a tsakanin al'ummar musulmi ta nakalto Sheikh Ali Khatib wakilin majalisar koli ta yan shi'ar Labanon da ke wakiltar Ayatullahi Kablan ya bayyana cewa: A lokacin yakin shekaru takwas da tsohuwar gwamnatin Saddam Husein ta kallafawa al'ummar Iran sun yi sa'ar kawo karshensa da cin nasara ta hanyar hadin kai.
546801