IQNA

Malamai Su Yi Aiki Da Nauyin Da Ya Hau Kansu Na Tabbatar Da Hadin Kan Musulmi

Bangaren siyasa: Muhammad Hasan Aktari ya jaddada cewa: dole malamai su yi aiki da nauyin day a hau kansu na tabbatar da hadin kai a tsakanin al'ummar musulmi da kuma bada misali da Imam Khomeini mu'assasin juyin juya halin Musulunci da kuma kokarin da jagoran juyin juya halin Musulunci na yanzu ke yi.
Cibiyar da ke kula da harkokin kur'ani a nan jamhuriyar Musulunci ta Iran Ikna ta watsa rahoton cewa; Muhammad Hasan Aktari ya jaddada cewa: dole malamai su yi aiki da nauyin day a hau kansu na tabbatar da hadin kai a tsakanin al'ummar musulmi da kuma bada misali da Imam Khomeini mu'assasin juyin juya halin Musulunci da kuma kokarin da jagoran juyin juya halin Musulunci na yanzu ke yi.
A lokacin bude taron kusantar juna da hadin kai a tsakanin musulmi aka bukaci malamai da su kara himma da aikin day a rataya a wuyansu na kara tabbatar da hadin kai a tsakanin kasashen musulmi da musulmi a fadin duniya.

546767