IQNA

Sakon Kungiyar ISESCO A Taron Hadin Kan Musulmi

17:00 - March 03, 2010
Lambar Labari: 1893701
Bangaren kasa da kasa; An karanta sakon kungiyar kula da harkokin al'adu da ilmi ta kasashen musulmi a taron hadin kan al'ummar musulmi.
Kamfanin dilalncin labaran iqna ya habarta cewa, an karanta sakon kungiyar kula da harkokin al'adu da ilmi ta kasashen musulmi a taron hadin kan al'ummar musulmi da ake gudanarwa a karo na ashirin da uku. Taron dai yana samun halartar daruruwan musulmi daga kasashe arba'in da takwas. An karanta sakon kungiyar kula da harkokin al'adu da ilmi ta kasashen musulmi a taron hadin kan al'ummar musulmi da ake gudanarwa a karo na ashirin da uku.an karanta sakon kungiyar kula da harkokin al'adu da ilmi ta kasashen musulmi a taron hadin kan al'ummar musulmi da ake gudanarwa a karo na ashirin da uku. Taron dai yana samun halartar daruruwan musulmi daga kasashe arba'in da takwas. An karanta sakon kungiyar kula da harkokin al'adu da ilmi ta kasashen musulmi a taron hadin kan al'ummar musulmi da ake gudanarwa. 546708



captcha