Kamafin dillancin labaran iqna daga dakin gudanar da tarukan hadin kan musulmi ya habarta cewa, shugaban cibiyar hada kan alummar musulmi ya bayyana cewa, duk ijtihadi da malamai za su yi hukunci dole ne ya zama ya ginu bisa ilimi da nassi na addini. Bayanin ya ci gaba da cewa Shugaban cibiyar hada kan alummar musulmi ya bayyana cewa, duk ijtihadi da malamai za su yi hukunci dole ne ya zama ya ginu bisa ilimi da nassi na addini. 546749