IQNA

17:01 - March 03, 2010
Lambar Labari: 1893703

Sahale Wa Juna Ita Ce Babbar Hanyar Kawo Karshen Rarraba

Bangaren kasa da kasa; Sahale wa juna tare da fahimtar juna ita ce babbar hanayar da ya kamata a bi domin kawo karshen rarrabar kai tsakanin al'ummar musulmi.

Kamfanin dillancin labaran iqna ya habarta cewa, a zaman taron hadin kan musulmi na duniya da ake gudanarwa a birnin Tehran, babban jami'in ma'aikatar harkokin musulunci ta Kuwait ya bayyana cewa; sahale wa juna tare da fahimtar juna ita ce babbar hanayar da ya kamata a bi domin kawo karshen rarrabar kai tsakanin al'ummar musulmi a fadin duniya. Ya ci gaba da cewa fahimtar juna ita ce babbar hanayar da ya kamata a bi domin kawo karshen rarrabar kai tsakanin al'ummar musulmi a fadin duniya. 546824







captcha