IQNA

Hadin Kai Shi Ne Babban Sirrin Samun Nasara A Iran

17:01 - March 03, 2010
Lambar Labari: 1893704
Bangaren kasa da kasa; Hadin kai shi ne babban sirrin samun narasar da Iran ta yi wajen kawo karshen kallafaffen yaki bayan kwashe tsawon shekaru ana fama da shi,
Kamfanin dillancin labaran iqna ya habarta cewa, hadin kai shi ne babban sirrin samun narasar da Iran ta yi wajen kawo karshen kallafaffen yaki bayan kwashe tsawon shekaru ana fama da shi, kuma har yanzu tana cin moriyar hada karfi da karfe tsakanin al'ummarta wajen fuskantar lamurra. Bayanin ya ci gaba da cewa hadin kai shi ne babban sirrin samun narasar da Iran ta yi wajen kawo karshen kallafaffen yaki bayan kwashe tsawon shekaru ana fama da shi, kuma har yanzu tana cin moriyar hada karfi da karfe tsakanin al'ummarta wajen fuskantar lamurra. 546801


captcha