Kamfanin dillancin labaran iqna ya habarta cewa, daya daga cikin malaman jami'ar Azhar ta kasar Masar a lokacin da yake gabatar da jawabi a taron makon hadin kai ya bayyana cewa; yaduwar mazhabobi a cikin addinin Musulunci lamari ne da ke nuni da cewa addinin Musulunci addini mai fadin gaske, wanda ya iliminsa ke matukar yawa. A cikin bayanin nasa ya kara da cewa yaduwar mazhabobi a cikin addinin Musulunci lamari ne da ke nuni da cewa addinin Musulunci addini mai fadin gaske, wanda ya iliminsa ke matukar yawa. 547300