IQNA

Sakamakon Bin Son Rai Ne Wasu Kan Karkatar Da Tarihi

23:24 - March 04, 2010
Lambar Labari: 1893856
Bangaren kasa da kasa; Sakamakon bin son rai ne wasu kan zurfafa wajen yin ijtihadi, tare da bayyana ababen da ba su da tushe a cikin tarihi ko nassi a matsayin dalilai
Kamfanin dillancin labaran iqna ya habarta cewa a cikin wani jawabi da wani daya daga cikin masu halartar taron makon hadin kai ya gabatar ya gargadi masu kawo fitina a cikin addinin Musulunci da sunan malanta, inda ya ce, Sakamakon bin son rai ne wasu kan zurfafa wajen yin ijtihadi, tare da bayyana ababen da ba su da tushe a cikin tarihi ko nassi a matsayin dalilai da suka dora da su. 547152
captcha