IQNA

Samar Da Kwamitoci Shawara Zai Taimaka Wajen Hadin Kai

23:22 - March 04, 2010
Lambar Labari: 1893857
Bangaren kasa da kasa; Samar da wasu kwamitoci na musamman da za su rika yin shawara kan lamurra da suka danganci musulmi yin hakan zai taiamaka wajen hadin kai.
Kamfanin dillancin labaran iqna ya habarta cewa, Samar da wasu kwamitoci na musamman da za su rika yin shawara kan lamurra da suka danganci musulmi yin hakan zai taiamaka wajen samar da hadin kai. Daya daga cikin mahalarta taron makon hadin kai da ke gudana a birnin Tehran ne ya bayyana hakan. Bayanin ya ci gaba da cewa samar da wasu kwamitoci na musamman da za su rika yin shawara kan lamurra da suka danganci musulmi yin hakan zai taiamaka wajen samar da hadin kai. 547067








captcha