IQNA

Ta'assubanci Da Jahilci Na Cikin Dalilan Rarrabar Musulmi

23:24 - March 04, 2010
Lambar Labari: 1893858
Bangaren kasa da kasa; Ta'assubanci da jahilci suna cikin abubuwan da ke kara girman baraka tsakanin al'ummar musulmi,
Kamfanin dillancin labaran iqna ya habarta cewaa cikin wani bayani da wani malamami ya gabatar ya bayyana cewa; ta'assubanci da jahilci suna cikin abubuwan da ke kara girman baraka tsakanin al'ummar musulmi, wanda hakan na bukatar namijin kokari daga malamai masu ilmi wajen ilmantar da mabiyansu. Bayanin ya ci gaba da cewa ta'assubanci da jahilci suna cikin abubuwan da ke kara girman baraka tsakanin al'ummar musulmi, wanda hakan na bukatar namijin kokari daga malamai masu ilmi wajen ilmantar da mabiyansu. 547355




captcha