IQNA

Malamai Masu Kafirta Musulmi Suna Yi Wa Makiya Hidima

23:23 - March 04, 2010
Lambar Labari: 1893863
Bangaren kasa da kasa; Malamai da suke dauke da tunanin kafrta sauran al'ummar musulmi, suna yi wa makiya addinin musuluncin hidima ne kai tsaye.
Kamfanin dillancin labaran iqna ya habarta cewa malamai da suke dauke da tunanin kafrta sauran al'ummar musulmi, suna yi wa makiya addinin musuluncin hidima ne kai tsaye. Bayanin ya ci gaba da cewa Malamai da suke dauke da tunanin kafrta sauran al'ummar musulmi, suna yi wa makiya addinin musuluncin hidima ne kai tsaye. 547455


captcha