IQNA

Banbanta Shi'a Da Sunna Hidima Ce Makiya Musulunci

23:23 - March 04, 2010
Lambar Labari: 1893864
Bangaren kasa da kasa; Hankoron da wasu suke yi na kawo banbanci tsakanin musulmi musamman ma mabiya tafarkin shi'a da 'yan sunna suna yi makiya hidima ne kai tsaye.
Kamfanin dillancin labaran iqna ya nakalto daga dakin taro na makon hadin kan musulmi cewa, hankoron da wasu suke yi na kawo banbanci tsakanin musulmi musamman ma mabiya tafarkin shi'a da 'yan sunna suna yi makiya hidima ne kai tsaye. Bayanin ya kara da cewa hankoron da wasu suke yi na kawo banbanci tsakanin musulmi musamman ma mabiya tafarkin shi'a da 'yan sunna suna yi makiya hidima ne. 547476




captcha