Kamfanin dillancin labaran iqna ya habarta cewa, a wani rahoto da ya nakalto daga wata cibiyar yada labarai ta kasar Turkiya an habarta cewa, za a gudanar da wani zaman taro kan rayuwar Imam Sadiq (AS) a kasar Turkiya, wanda zai yi dubi kan muhimman batutuwa da suka danganci darussa daga cikin rayuwarsa. Bayanin ya ci gaba da cewa gudanar da wani zaman taro kan rayuwar Imam Sadiq (AS) a kasar Turkiya, wanda zai yi dubi kan muhimman batutuwa da suka danganci darussa daga cikin rayuwarsa.547963