Kamfanin dillancin labaran iqna ya habarta cewa a ci gaba da tarukan da mabiya mazhabar shia' suke gudanarwa za a fara gudanar da wani zaman taro na kara wa juna sani kan mazhabar ja'afariyya a kasar Turkiya, wanda zai samu halartar masana da malamai daga kasashen musulmi. Bayanin ya ci gaba da cewa yanzu haka an fara shirye-shiryen gudanar da wannan zaman taro, za a fara gudanar da wani zaman taro na kara wa juna sani kan mazhabar ja'afariyya a kasar Turkiya, wanda zai samu halartar masana da malamai daga kasashen musulmi.547970