Cibiyar da ke kula da harkokin kur'ani a Iran ikna bayan ta nakalto daga majiyar labarai ta gwamnatin kasar Suriya Sana ta watsa rahoton cewa; ma'aikatar harkokin wajen kasar ta Suriya ta yi Allah wadai da yadda haramtacciyar ksar isra'ila ke kai ta hurumin masallacin Kudus a ci gaba da mamaye yankunan Palasdinawa da kuma danne su da wuce gonad a iri da take yi a kai akai har ila yau kuma ta bukaci sauran kasashen musulmi da su dauki matakin kawo karshen wannan mummunan aiki na haramtacciyar kasar Isra'ila da yadda ta ke take dokokin kasa da kasa a kullum.
548626