IQNA

Kara Ilimi Da Masaniya Kan Masallacin Ma'aiki A Madinatul Munawwara

Bangaren ilimi da nazari; A lokacin zuwan Musulunci Ladanin Ma'aiki Bilal Habashi wani lokaci kuma Ibn Umu Maktum ke yin kiran sallar kuma duk wanda ya riga zuwa shi ne zai kira salla dayan kuwa ya kira ikama.
Cibiyar da ke kula da harkokin kur'ani a Iran ikna ce daga Isfahan bayan ta nakalto daga majiyar watsa labarai ta Iskhun bayan kammala ginai ginai masallaci sai wahayi ya sabka cewa ana fahimta da sanin lokacin salloli ya yi ta hanyar yin kiran salla da jin muryar ladani. Hra ila ya kara da cewa A lokacin zuwan Musulunci Ladanin Ma'aiki Bilal Habashi wani lokaci kuma Ibn Umu Maktum ke yin kiran sallar kuma duk wanda ya riga zuwa shi ne zai kira salla dayan kuwa ya kira ikama.
548358