Bangaren kasa da kasa; jagoran jujin juya halin Musulunci na Iran ne ya bayyana karfin Iran kan al'adu na Musulunci da ganin yana da kyau da muhimmanci hukumar da ke kula da al'adu da dangantaka ta kud da kud ta musuluncci da ofisoshin wannan hukuma da ke wajen Iran su yada wannan manufa da sauran kasashen duniya musamman bangaren ma'anawiya da al'adu.
Ihsan Khazani mai kula da ofishin al'adu na jamhuriyar Musulunci ta Iran a Karjistan a lokacin tattauanwar da ta hada shi da cibiyar da ke kula da harkokin kur'ani a nan Iran ya bayyana cewa: jagoran jujin juya halin Musulunci na Iran ne ya bayyana karfin Iran kan al'adu na Musulunci da ganin yana da kyau da muhimmanci hukumar da ke kula da al'adu da dangantaka ta kud da kud ta musuluncci da ofisoshin wannan hukuma da ke wajen Iran su yada wannan manufa da sauran kasashen duniya musamman bangaren ma'anawiya da al'adu.
548519