IQNA

Karfafa Dangantaka Tsakanin Musulmi Na Cikin Ayyukan Cibiyar Al'adu

Bangaren kasa da kasa; Karfafa dangantaka tsakanin kasashe da al'ummar musulmi na daya daga cikin muhimman ayyukan dacibiyar kula da ilmi da al'adun musulunci ke gudanarwa.
Kamfanin dillancin labaran iqna ya habarta cewa, shugaban ofishin kula da harkokin ilimi da al'adu na kasashen musulmi ya bayyana cewa, Karfafa dangantaka tsakanin kasashe da al'ummar musulmi na daya daga cikin muhimman ayyukan dacibiyar kula da ilmi da al'adun musulunci ke gudanarwa. Bayanin ya ci gaba da cewa karfafa dangantaka tsakanin kasashe da al'ummar musulmi na daya daga cikin muhimman ayyukan dacibiyar kula da ilmi da al'adun musulunci ke gudanarwa. 548045