IQNA

Yakin Kwakwalwa Shi Ne Hanyar Da Masu Adawa Da Musuluci Ke Yi

18:08 - March 07, 2010
Lambar Labari: 1895187
Bangaren kasa da kasa; Makiya musulunci suna yin amfani da hanyar yakin kwakwalwa wajen kawo baraka tsakanin musulmi ta yadda su kuma za su ci karensu babu babbaka a kan musulmi.
Kamfanin dillancin labaran iqna ya habarta cewa makiya musulunci suna yin amfani da hanyar yakin kwakwalwa wajen kawo baraka tsakanin musulmi ta yadda su kuma za su ci karensu babu babbaka a kan musulmi. Bayanin ya ci gaba da cewa makiya musulunci suna yin amfani da hanyar yakin kwakwalwa wajen kawo baraka tsakanin musulmi ta yadda su kuma za su ci karensu babu babbaka a kan musulmi. 547967

captcha