IQNA

An Fara Sayar Da Kur'ani Da Aka Buga A Kasar Yaman

17:39 - March 08, 2010
Lambar Labari: 1895669
Bangaren kasa da kasa: A kasar Yaman ne aka fara sayar da kur'ani mai girma da aka buga kuma ya tashi miliyan daya na dola.
Cibiyar da ke kula da harkokin kur'ani a Iran Ikna bayan ta nakalto daga majiyar watsa labarai ta SANA ta watsa rahoton cewa: A kasar Yaman ne aka fara sayar da kur'ani mai girma da aka buga kuma ya tashi miliyan daya na dola.
wakilin Alwalid bin Talal bin Abdul Aziz yana daga cikin iyalan gidan ssarautar Saudiya nan bad a jimawa ba zai isa kasar ta Yaman domin sayan wannan kur'ani daga hannun wanda ya buga shi. Wani kamfanin buga littafai da watsa sun a kasar Masar da kuma daga shekara ta 1317 zuwa 1278 na hijira shamsiya yana karkashin kulawar malaman jami'ar Azhar.

549181

captcha