IQNA

A Holand An Kafa Hukumar Musulmi Ta Matasa Da Yan Jami'a

17:39 - March 08, 2010
Lambar Labari: 1895671
Bangaren kasa da kasa: A kasar Holand an kafa wata hukumar hukumar Musulmi ta matasa da yan jami'a.
Cibiyar da ke kula da harkokin kur'ani a nan Jamhuriyar Musulunci ta Iran Ikna bayan ta nakalto daga majiyar watsa labarai ta Muhit ta watsa rahoton cewa; A kasar Holand an kafa wata hukumar hukumar Musulmi ta matasa da yan jami'a. Kuma wannan hukuma ko kungiya za ta rika yin aiki kafada da kafada ne a tsakani domin ciyar da duk wani abu day a shafi addinin Musulunci a gaba da kuma yada akidar Musulunci a tsakanin al'ummar wannan kasa ta Holand a garuruwa da biranai da kuma karkara uwa uba babban birnin kasar ta Holand.



549293

captcha