Bangaren al'adu da fasaha:shugaban komitin zartarwa na kungiyar Hizbullahi ne ya yi nuni da cewa su yi riko da duk wani mataki na hana kai wa al'adu masu kima hari.
Cibiyar da ke kula harkokin kur'ani a nan Jamhuriyar Musulunci ta Iran Ikna daga reshenta da ke Labanon ta watsa rahoton cewa; shugaban komitin zartarwa na kungiyar Hizbullahi ne ya yi nuni da cewa su yi riko da duk wani mataki na hana kai wa al'adu masu kima hari. Kuma ya fadi haka ne a ranar sha biyar ga watan Isfand na shekarar hujira shamsiya a lokacin wani zama na girmama mata masu sanye da Hijabi a dakin taro na Makarantar Almustapha (SWA) a birnin Beirut fadar mulkin kasar Labanon.
549138