IQNA

A Beirut Za A Gudanar Da Gasar Ilimi Mai Suna Musulunci Da Ayyuka

Bangaren al'adu da fasaha: a birnin Beirut ne fadar mulkin kasar Labanon za a gudanar da gasa mai taken Musulunci da ayyuka.
Cibiyar da ke kula da harkokin kur'ani a nan jamhuriyar Musulunci ta Iran Ikna net a watsa rahoton cewa; a birnin Beirut ne fadar mulkin kasar Labanon za a gudanar da gasa mai taken Musulunci da ayyuka. Wasu daga cikin kungiyoyi da hukumomi masu kula da yada ilmi a wannan kasar kamar mu'assisar ilimi ta ingozomomi suka shirya wannan gasar a dakin taro na Darul Zahra (AS) .

549109